MAMAYE YANKIN KOLMANI: Yadda ‘yan bindiga ke kisa, garkuwa da fatattakar mazauna kewayen yankin ɗanyen mai a Alƙareli
Farmakin garkuwa har ya dangana da kusa da inda Buhari ya ƙaddamar da cibiyar fara aikin haƙar ɗanyen mai.
Farmakin garkuwa har ya dangana da kusa da inda Buhari ya ƙaddamar da cibiyar fara aikin haƙar ɗanyen mai.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da aikin fara haƙo ɗanyen mai a Kolmani, yankin da ke jihohin Bauchi da Gombe.