An yi kira ga mazauna gefen kogin Benuwai a jihar Adamawa da su canja matsuguni byAisha Yusufu September 14, 2018 Jami’in hulda da jama’a na rundunar Habibu Musa ya sanr wa mutanen haka.