ZAƁEN GWAMNAN KOGI: Yadda ‘yan sanda suka kama ni suka tsare a ranar zaɓen’ – Ɗan takarar gwamna
Jami'an tsaron da aka tabbatar 'yan sanda ne sun tsare Olayinka Braimoh, ɗan takarar gwamnan Kogi a ƙarƙashin jam'iyyar AA.
Jami'an tsaron da aka tabbatar 'yan sanda ne sun tsare Olayinka Braimoh, ɗan takarar gwamnan Kogi a ƙarƙashin jam'iyyar AA.
Mutum 840 da suka kaɗa kuri'a a wannan rumfa dukkan su Ododo na APC suka zaɓa.
Musa ya ce su kuma samu labarin cewa an tattara har da jami'an tsaron da ke tare da shi da ...
Ko da yake wannan sakamako da ya fito daga yankin dan takaran gwamna na SDP wato Muri Ajaka.
Ejan-ejan ɗin da sun bayar da kuɗin sayen ƙuri'un su kan yi gaggawar kaucewa daga wurin zaɓen tun kafin jami'ar ...
Yiaga ta buga hoton kwafen takardar ta INEC mai ɗauke da sakamakon zaɓen, a lokacin da ko zaɓen ba a ...
Dan takarar gwamnan Kogi na APC Dino Melaye, ya bayyana cewa idan ya zama gwamna zai gina Otel Otel a ...
Tuni dai kamfen ya rikiɗe zuwa ƙabilanci, inda a wannan yanki dai Ajaka na SDP ne ya fi rinjaye fintinkau.
Abin da muke so a Kogi shi ne a yi zabe cikin lumana. Don haka dole ne ‘yan siyasa su ...
Ya ce: "INEC ba jam'iyyar siyasa ba ce, kuma ba ta da wani ɗan takara daga cikin masu takarar gwamna ...