GAGARIMAR MATSALAR TSARO: ‘Yan bindiga sun jidi ɗaliban jami’a suna cikin karatun jarabawa
Ya ce wajibi ne idan alƙalai sun yi kukan cewa an nemi ba su cin hanci, to a binciki ƙorafin ...
Ya ce wajibi ne idan alƙalai sun yi kukan cewa an nemi ba su cin hanci, to a binciki ƙorafin ...
Saboda haka ofishin ya ce duk wani sharri da ƙage ba zai yi tasiri kan Yahaya Bello ba.
Ya ce wani jami'in kuɗaɗe na Gidan Gwamnatin Jihar Kogi ne a Lokoja ya biya kuɗaɗen daga aljihun gwamnatin jiha.
Jihar Bauchi ta bai wa kowane maniyyaci cikon Naira 959,000, wato kashi 50 bisa 100 na ƙarin kuɗin da aka ...
Tuhuma ta ɗaya dai a wurin ne kaɗai sunan Yahaya Bello ya fito. EFCC ta zarge shi da haɗa baki ...
Abin da kawai EFCC ta yi shi ne ɗora tuhume-tuhumen da ake wa Yahaya Bello a cikin waccan shari'a da ...
Wasu 'yan bindigar da har yanzu ba a tantance su ba, sun kai harin ruwan wutar albarusai a gidan Kwamishinan ...
Bisa ga yadda zaben ya gudana da yanayin da sakamakon zaben ya nuna ‘yan takara sun nuna karfi a wuraren ...
ZAƁEN GWAMNONI UKU: INEC ta ƙaryata zargin baddala alƙaluman Manhajar Tattara Sakamakon Zaɓe, IRev
Usman Ododo ya samu ƙuri'u 446,237. Shi kuma Muntari Ajaka na SSP ya samu ƙuri'u 259,052.