ZABEN KOGI: ’Yan takarar APC 20 sun ki amincewa da tsarin zaben fidda gwani byAshafa Murnai July 9, 2019 0 Za a gudanar da zaben gwamna a Kogi da Bayelsa ne a ranar 16 Ga Nuwamba.