Ba na iya Azumi idan ban kwankwadi Kodin a lokacin sahur ba – Wata budurwa
A wata wanda ba a bayyana sunanta ba ta ce da zarar ta kammala sahur sai ta sha Kodin kafin ...
A wata wanda ba a bayyana sunanta ba ta ce da zarar ta kammala sahur sai ta sha Kodin kafin ...
Shi dai Emmanuel ya amsa laifin sa inda ya nemi sassauci yana mai cewa shima rudin sa aka yi.
A fannin dakile magungunan jabu da kaya ko magungunan da basu da inganci kuwa, mu na kai farmakin samame sau ...
Hukumar ta bayyana cewa kudin kwalaben kodin din za su kai Naira miliyan 240.
Ya ce masu safara wiwidin sun boye buhunan ta ne a karkashin kwandunan tumatiri.
Uba ya ce sun kama mutane biyu dake hannu wajen shigo da wannan magani
kamfanin sarrafa magunguna na ‘Emzor’ Stella Okoli ta bayyana cewa kamfani Emzor a shirye take ta mara wa gwamnati baya.
Ina tabbatar muku cewa za mu hukunta duk wanda muka kama yana siyar da wannan magani da gwamnati ta hana ...
Shi wannan doka zai taimaka wajen dakile yaduwar magani sannan masu ganin suna cin karen su babu babbaka, za su ...