SAI INDA KARFI NA YA KARE: Da ni za ayi gwagwarmayar kamfen din Tinubu har sai mun kai ga nasara – Buhari
Buhari ya bayyana haka a wajen taron Kamfen din jam'iyyar APC da aka yi a garin Jos, Jihar Filato
Buhari ya bayyana haka a wajen taron Kamfen din jam'iyyar APC da aka yi a garin Jos, Jihar Filato
Malami ya ce an saka doka a kasa kuma dole abi doka, saboda haka idan wani ya ci gaba da ...