KISAN KIYASHIN AUNO: Buhari ya ziyarci Maiduguri
Matafiyan sun yada Zango ne a Auno, kilomita 24 kusa da shingen tsaron sojoji kafin shiga Maiduguri.
Matafiyan sun yada Zango ne a Auno, kilomita 24 kusa da shingen tsaron sojoji kafin shiga Maiduguri.
Bari in gaya muku cewa zuwa yanzu ma mutanen da aka kashe sun kai 130 a lissafin da muka yi ...