Abubuwa uku da tsaftace muhalli ke kara wa ‘ya’yan ka
Shan tsaftatacen ruwa zai kare 'ya'yanka daga kamuwa daga cutar kwalara.
Shan tsaftatacen ruwa zai kare 'ya'yanka daga kamuwa daga cutar kwalara.
Ma’aikatar kiwon lafiya ta gama shiri tsaf domin matafiya daga Abuja zuwa Kaduna
Tsarin mulkin da muke bi yanzu bai dace da mu ba
Domin mara wa wannan shiri na gwamnati baya, hukumar USAID ta tallafawa gwamnatin jihar da na’urorin gwajin ciwon ido.
Adebowale ya fadi hakan ne bayan zama ta mako mako da majalisar zantarwa ta yi a Abuja.
Cutar dajin da ke kama nono na kama nonon maza da mata kuma yana daya daga cikin cututtukan da ke ...
Wasu dake fama da cutar sun fadi irin wahalhalun da suke fuskanta saboda suna dauke da cutar;
An nada sani Aliyu shugaban hukumar NACA ne a watan Nuwamban shekara ta 2016.
Shugabannin kungiyar BBOG ne da wadansu ‘yan jarida suka bi tawagar gwamnatin zuwa dajin Sambisa.
Mata masu dauke da cutar yoyon fitsari sun koka da yadda mazajensu su ka guje su saboda cutar da suke ...