Filayen mu na gina jami’o’i ne ba na kirkiro wuraren kiwo ba – Sanata Laah
Fulani su je su siya filayen kiwo.
Fulani su je su siya filayen kiwo.
Mafi yawan ‘yan Najeriya basu san me ake kira alkaryar makiyaya ba
“Mu na dukkan kokarin da za mu gamun magance rikice-rikicen makiyaya da manoma.