‘Amnesty International’ ta yi tir da kisan da sojoji suka yi wa ’yan Shi’a
Masu zanga-zangar dai na neman a saki jagoran su da gwamnati ke tsare da shi tun cikin Disamba, 2015.