Majalisar Koli ta Musulunci ta kwada wa ‘yan jarida guduma a kai
Ya yi kira ga kwararrun ‘yan jarida su maida hankalin su kan matsalar da musulmin Tafawa Balewa ke ciki.
Ya yi kira ga kwararrun ‘yan jarida su maida hankalin su kan matsalar da musulmin Tafawa Balewa ke ciki.
Kowa ya koma mazabar sa ya yi rijista sannan ya mallaki katin Zabe.
Yayi karatun ne a jami'ar Ilorin.