Najeriya za ta karbo fam milyan 5.5 da Abacha ya kimshe asusun bankin Ireland
Cikin 2016 Shugaba Muhammdu Buhari a zangon sa na farko ya taba cewa Abacha ba barawo ba ne.