Coronavirus ta yi Ajalin daya daga cikin wadanda aka dawo dasu daga Dubai
Ma’aikatar ta ce an Sallami mutum 33 da suka warke daga cutar a jihar ranar Litini.
Ma’aikatar ta ce an Sallami mutum 33 da suka warke daga cutar a jihar ranar Litini.
Sannan kuma gwamnati ta bada shawarar mutane su ci gaba da zama a inda suke har sai an janye dokar ...