MAI RABON GANIN BAƊI: Masu garkuwa da mutane sun sako daliban jami’ar Greenfield
Zuwa yanzu ba a samu wasu bayanai da ke nuna ko iyayen daliban sun kara aika wa ƴan bindigan kudi ...
Zuwa yanzu ba a samu wasu bayanai da ke nuna ko iyayen daliban sun kara aika wa ƴan bindigan kudi ...
Kotu ta aza ranar 22 Ga Yuni za a fara sauraren shari'ar gadan-gadan.
Rahotanni sun nuna cewa maharan sun diran wa gidan Adamu Mohammed da aka fi sani da Yaya Adamu a daren ...
an sace shi ne tare da iyalin sa a ranar Labara a lokacin da ya ke tafiya a cikin mota ...
An sako su a daren jiya Asabar ne.