Gwamnatin Tarayya ta gurfanar da Wadume gogarman garkuwa da mutane da mutum 6 a kotu
Kotu ta aza ranar 22 Ga Yuni za a fara sauraren shari'ar gadan-gadan.
Kotu ta aza ranar 22 Ga Yuni za a fara sauraren shari'ar gadan-gadan.
Masu garkuwa sun saki sauran mutanen uku a ranar Juma’a, shi kuwa Nnadi sai gawar sa aka tsinta washegari ranar ...