An yi garkuwa da daliban makarantar firamare da malaman su a Kaduna
Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Kaduna, Samuel Aruwan ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ...

Iliyasu ya ce ana ci gaba da bincike, kuma za a gurfanar da wadanda ake zargin a kotu.