Hukumar Ƙidaya ta hori mutanen jihar Gombe su rika yi wa jariran su rajista da zaran an haife su
Jami'in yi wa mutane rajista na hukumar Adedeji Adeniyi ya fadi haka da yake ganawa da manema labarai a garin ...
Jami'in yi wa mutane rajista na hukumar Adedeji Adeniyi ya fadi haka da yake ganawa da manema labarai a garin ...
Mu dai a na mu bangaren, mun rigaya mun kimtsa. Za mu iya fara aikin kidayar jama’a daga watan Yuni, ...
Gwamnatin ta tsara aikin shata tantance iyakokin ne domin a ji saukin gudanar da kidayar.