Ya Allah, Kasa Ganawar Shugaba Bola Tinubu Da Mai Martaba Sarki Muhammad Sanusi II Ta Zama Alkhairi Ga Kasar Mu, Daga Imam Murtadah Muhammad
Shi kuma Khalifah Muhammad Sanusi II, wallahi yau yasha kyawawan addu'o'i da fatan alkhairi daga wurin 'yan Najeriya.