FALLASA: Minista Keyamo dan jagaliya ne, shi ya sa ya yi bambami a Majalisa – Sanata Ubah
An shirya taron ne domin su san inda aka kwana game da batun daukar ma'aikatan leburori 774,000 da gwamnatin tarayya ...
An shirya taron ne domin su san inda aka kwana game da batun daukar ma'aikatan leburori 774,000 da gwamnatin tarayya ...
Abin dai bata wanye da dadi ba domin ana cikin taron a ka barke da jefa wa juna zafafan kalamai.
Sannan kuma ya ce a ranar, za a fara ne da gwaji a jihohi takwas tukunna.
A ziyarar Kamfen da ya kai garin Gusau, Buhari ya ce 'Ina son kowa ya cika cikin sa in ma ...
Da harkalla Buhari ya zama dan takarar APC