CCT ta umarci jami’an tsaro su taso keyar Onnoghen a duk inda yake
Yanzu dai kotun CCT ta bada umarnin a kamo mata Onnoghen a duk inda ya ke a fadin kasar nan.