Wata mata ta kona Mijinta da Amaryarsa saboda tsananin kishi a Kaduna byMohammed Lere May 26, 2017 0 Shi dai Suleiman mai sana’ar Kalanzir ne a Kasuwar Kawo dake cikin garin Kaduna.