Sama da yara 140 ne suka kamu da cutar Kenda a jihar Kwara
kwanakin baya jihar Kwara ta yi wa kashi 76.4 bisa 100 na yara kanana alluran rigakafin cutar.
kwanakin baya jihar Kwara ta yi wa kashi 76.4 bisa 100 na yara kanana alluran rigakafin cutar.
"Yara ‘yan watani 9 zuwa shekaru 5 za a yi wa alluran rigakafin a mazaba 225."
Wata Jami'a a UNICEF Margaret Adaba ta ce yawan yaran da ba su sami alluran rigakafin cutar kenda a Najeriya ...
Innocent Vakkai ya ce gwamnati za ta turo kwararrun ma’aikatan kiwon lafiya domin yin allurar rigakafi a jihar musamman a ...