Kotu ta ce a gaggauta maida Shugaban SEC, Gwarzo a kan mulkin sa
Idan ba a manta ba, Ministar Harkokin Kudade, Kemi Adeosun ce ta dakatar Gwazo a ranar 29 Ga Nuwamba, 2017.
Idan ba a manta ba, Ministar Harkokin Kudade, Kemi Adeosun ce ta dakatar Gwazo a ranar 29 Ga Nuwamba, 2017.
Ministan harkokin kudi na Najeriya Kemi Adeosun ta ajiye aiki a ranar Juma'a.
fadar ta kara da cewa gwamnati za ta dauki kwakwarar mataki da zarar an kammala bincike, an fitar da sakamako.
Osinbajo ya ce cutar shan inna ta sake bullowa ne bayan kasa Najeriya ta yi shekaru uku ba’a sami sanarwan ...
Mohammed ya yi wannan bayani ne yayin da kai ziyara ofishin jaridar Authority a jiya Litinin da yamma.
Janar Tsiga mai ritaya, ya kara bayar da hasken da ya tabbatar da cewa satifiket din na Kemi na jabu ...
PREMIUM TIMES ta hakkake cewa an kwarmata wa Kemi wasikar da jaridar ta aika hedikwatar NYSC a ranar 1Ga Yuni, ...
Dokar Najeriya ta tanaji hukunci ga wanda duk ya ki zuwa aikin bautar kasa da gangan matsawar dai bai cika ...
Dokar Najeriya ta tanaji hukunci ga wanda duk ya ki zuwa aikin bautar kasa da gangan matsawar dai bai cika ...
Ita ma Ma’aikatar Harkokin Kudade ta ki cewa komai a kan batun.