MAGANIN BABAN AISHA: Yadda jami’an NAFDAC suka yi wa kamfanin da ake hada maganin ‘Baban Aisha’ Diran Mikiya bayan PREMIUM TIMES ta bankado cakwakiyar da ke cikin hada wannan magani
Mutane da dama na kwankwadar wannan magani da yake a cikin yar karamar robar magani. An yi makat lakabi da ...