ZABE: Za a yi amfani da jami’an tsaro na NSCDC 60,000 a kasar nan
Madu ya ce a Babban birnin tarayya Abuja hukumar ta saka jami’an tawurare daban-daban sannan wasunsu an basu bindigogi.