Sanata Abdullahi Adamu ya yi murabus daga majalisa, ya kama aikin APC gadan-gadan
Bisa wannan sanarwa, shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan zai aika wa hukumar Zabe domin a gudanar da zabe a kujerun ...
Bisa wannan sanarwa, shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan zai aika wa hukumar Zabe domin a gudanar da zabe a kujerun ...
Mataimakin Rajistaran Jami'ar Sanusi Okesola ya bayyana cewa maharan sun bukaci a biya Naira miliyan 20 kafin su saki Fatokun.
Ya ce ya zama dole a bi su domin su killace kan su kuma a yi musu gwaji.
Ya yi kira ga duk yaran da gwamnati ta dauki nauyun su da su maida hankali wajen karatunsu.
An dai yi garkuwa da matar ce a kan hanyar su ta komawa Lafiya daga Keffi.
An nada tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aliyu Wamakko a matsayin sabon shugaban kungiyar.
Maharan sun harbe su ne daidai suna sintiri a titin.
Gobarar dai ta tashi ne kwana daya kacal kafin a fara jarabawa.