Dakatar da KEDCO zai jefa sassan Kano cikin duhu na tsawon kwakani da dama
Cikin tashoshin da aka yanke wa KEDCO wuta har da tashar wuta ta Kofar Dan’Agundi da ke cikin Kano.
Cikin tashoshin da aka yanke wa KEDCO wuta har da tashar wuta ta Kofar Dan’Agundi da ke cikin Kano.
Daura da sauran garuruwan da ke kewaye da garin duk babu wutar lantarki.
"Ka duba ko a shaguna da rana. Za ka ga shaguna a kulle, amma kwayaye na waje ba a kashe ...