NAJERIYA CIKIN DUHU: Babbar Tashar Lantarki ta durƙushe karo na bakwai cikin 2022
Manyan biranen Najeriya sun afka cikin duhu, yayin da Babbar Tashar Wutar Lantarki ta Ƙasa ta sake durƙushewa a ranar ...
Manyan biranen Najeriya sun afka cikin duhu, yayin da Babbar Tashar Wutar Lantarki ta Ƙasa ta sake durƙushewa a ranar ...
Cikin tashoshin da aka yanke wa KEDCO wuta har da tashar wuta ta Kofar Dan’Agundi da ke cikin Kano.
Daura da sauran garuruwan da ke kewaye da garin duk babu wutar lantarki.
"Ka duba ko a shaguna da rana. Za ka ga shaguna a kulle, amma kwayaye na waje ba a kashe ...