TSARO A AREWA: Dogo Giɗe ya sako ragowar ɗaliban Kwalejin Yauri, bayan shafe kwanaki 707 a hannun sa
Kaoje ya ƙara da cewa a ranar Laraba sai Dogo Giɗe ya kira wani Abubakar wanda shi ne mai shiga ...
Kaoje ya ƙara da cewa a ranar Laraba sai Dogo Giɗe ya kira wani Abubakar wanda shi ne mai shiga ...
An saki huɗu na kwanakin baya, bayan an biya kuɗin fansa naira miliyan 80.
Ya ce Giɗe ne da kan sa ya zaɓi waɗanda zai saki daga cikin matan 11 da ke hannun sa. ...
Idris wanda a yanzu shi ne zaɓaɓɓen gwamnan Jihar Kebbi, ya lashe zaɓen ne bayan kammalawar da aka yi a ...
Banbancin kuri'un dake tsakanin su 45,278. Amma kuma da muka hada yawan kuri'un da aka soke sun zarce 90,000.
Sai na uku shi ne kayen da Sanata Adamu Aleiro ya yi wa Gwamna Abubakar Bagudu na Kebbi, a zaɓen ...
“Za Kuma a yi amfani da wani kaso na kudin domin samar da magunguna da sauran kayan aiki domin asibitoci ...
Hukumar Kwastam reshen jihar Kebbi ta kama haramtattun kaya da kudin su ya kai Naira miliyan 91.5 a jihar.
Honorabul Tukura ya ce akwai buƙatar bai wa ɗalibai damar tafiya su yi zaɓe, "saboda a sunayen waɗanda su ka ...
Aleiro ya yi kira ga mutane da su zabi Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa, sannan su zaɓi Bade gwamnan ...