Jihar Katsina ta ware eka 5,300 domin shirin killace makiyaya byAshafa Murnai January 25, 2018 0 Za a kafa makiyayar ce a Gurbin-Baure, cikin Karamar Hukumar Jibiya.