HARKALLAR STAMP DUTY: Buhari ya bani damar tsige Emefiele daga gwamnan babban bankin Najeriya – Gudaji Kazaure
Garba Shehu ya ce Gudaji ai kowa ya san cewa mutumin Shugaban Ƙasa ne, babu mai iya hana shi ganin ...
Garba Shehu ya ce Gudaji ai kowa ya san cewa mutumin Shugaban Ƙasa ne, babu mai iya hana shi ganin ...
Fadar Shugaban Ƙasa ta ƙaryata zargin an dagargaje naira tiriliyan 89 na wasu kuɗaɗen harajin da aka daɗe ana tarawa.
Dan majalisan da ke wakiltar Kazaure/Roni/Yankwashi/Gwiwa a majalisar Tarayya, Gudaji Kazaure ya bayyana cewa da gangar aka murɗe masa zaɓe ...
Jihar Jigawa ɗaya ce daga cikin Jihohi 36 na Tarayyar Najeriya, an ƙirƙireta daga cikin Jihar Kano a shekarar 1991.
Shugaban matasa na Jam'iyyar APC a karamar ta Kazaure, Bilyaminu Lawan, yana daya daga cikin wadanda suka karbi masu zanga ...
Jam'iyyar a mazabar Gudaji ne suka dakatar da shi na wata shida sannan ta kafa kwamitin gudanar da bincike a ...
Hukumar Hisbah a jihar Jigawa ta kama mota dankare da jarkoki da kwalaben giya a karamar hukumar Kazaure, Jihar Jigawa.
Kananan Hukumomin sun hada da Gumel, Auyo, Gwaram, Kazaure, Miga, Taura, Birnin Kudu da Dutse.
Gwamna Badaru Abubakar na Jigawa ya yi karin hasken yadda dan jihar na farko ya kamu da cutar Coronavirus.
Ndume ya ce amma za su yi bincike kuma za a ji abin da binciken zai fito da shi.