Kotu ta ci tarar Kabiru Gaya naira 200,000 kan bata mata lokaci da ya yi na karar Kawu Sumaila da ya kai
Sanata Sumaila ya lashe zaben Sanata ne da kuri'u 319,557. Ya ka'da Kabiru Gaya na jam’iyyar APC wanda ya samu ...
Sanata Sumaila ya lashe zaben Sanata ne da kuri'u 319,557. Ya ka'da Kabiru Gaya na jam’iyyar APC wanda ya samu ...
An dakatar da shi, watanni masu yawa bayan Hukumar ICPC ta sharwarci a dakatar da shi tun da dadewa.