INEC ta janye shaidar zaben Kawu Sumaila, ta damka wa dan Minista Dambazau
Amina Zakari, wadda Kwamishinar Zabe ta Kasa ce, ta damka wa Shamsuddeen Dambazau shaidar a ranar Litinin.
Amina Zakari, wadda Kwamishinar Zabe ta Kasa ce, ta damka wa Shamsuddeen Dambazau shaidar a ranar Litinin.
A majalisar wakilai, Buhari na da rinjaye na masu goyon bayan sa. Wannan ko shakka bani da shi akai.