Yadda matasa suka kashe wata tsohuwa da ake wa zargin maita a Bauchi
An kashe tsohuwar ne a kauyen doka da ke kusa da garin Bauchi, bayan an zargi tsohuwar da maita.