BAUCHI: Maza da mata sun amsa kiran gwamna Bala, sun fito tsaftace gari byMohammed Lere June 22, 2019 0 Gwamna Bala ko harda darewa katafila domin kwashe tarin bola a tsakiyar garin Bauchi.