KADUNA: Mata ta kauracewa miji na tsawon kwanaki 48 saboda kin biyan bashi
Ya ce a dalilin haka yake rokon kotu ta gaggauta daukan mataki domin ya hakurinsa na gab da karewa.
Ya ce a dalilin haka yake rokon kotu ta gaggauta daukan mataki domin ya hakurinsa na gab da karewa.
Odunade ya ce Wahab zai rika biyan Naira 6,000 duk wata domin kula da 'ya'yan.