DOKAR HANA TAFIYE-TAFIYE: An damke matasa Kanawa, Katsinawa da Zamfarawa 70 cikin tirela a Ogomosho
An dai yi mamakin yadda su ka wuce jihohi da dama kafin a tare motar wadda ke dauke da su ...
An dai yi mamakin yadda su ka wuce jihohi da dama kafin a tare motar wadda ke dauke da su ...
Cikin kauyukan da aka lissafa 'yan Najeriya ke gudun hijira, har da Gidan Runji, Gidan Sori da Tsibiri.
Mahara sun kashe mutane da dama a wasu kauyukan jihar Zamfara