KATSINA A HANNUN ‘YAN BINDIGA: Yadda gangamin ‘yan bindigar Katsina da Zamfara suka shafe sa’o’i biyar su na kisa, banka wuta da jidar mutane a Maidabino
Wannan sanarwa ce da wani mazaunin garin Maidabino, wanda abin ya shafa, mai suna Ado Gambo Maidabino, ya rubuta a ...