RAƊAƊIN CIRE TALLAFIN MAI: Gwamna Dikko-Radda ya gwamgwaje talakawan Katsina da abince buhu-buhu
Bayan haka za a kafa kwamitoci wanda za su raba shinkafar ga mabukata da talakawa a duka kananan hukumomin jihar.