Ba mai kekketa Alqur’ani da kona shi, sai ɗan banza, lalatacce – Paparoma, Babban Limamin Kiristocin Duniya
Paparoma ya yi tur da Allah--wadai da wadanda suka banka wa Alqur'ani wuta a Stockholm, babban birnin Sweden
Paparoma ya yi tur da Allah--wadai da wadanda suka banka wa Alqur'ani wuta a Stockholm, babban birnin Sweden
'Yan bindigan sun yi garkuwa da Uboh ranar Lahadi a cikin gidan sa dake cikin haeavar cocin da misalin karfe ...
Tubulan da aka gina Najeriya sai rugujewa su ke yi, abin takaici ana ji ana gani, amma an kasa hana ...
Sakataren Hedikwatar Katolika ta Kasa, Zacharia Sanjumi ya yi kira a ci gaba da addua’a ubangiji ya kubutar da shi ...
Shekwolo dai Babban Rabaran ne, kuma sanarwar ta ce an sace shi jiya Litinin wajen karfe 8 na safe.
Yawancin wadanda suka yi zanga-zangar ‘yan darikar Katolika da Baptist ne da kuma wasu dariku daban-daban.
Mathew Ndagoso, wanda shi ne kakakin su, shi ne ya bayyana hakan a wani taron kwana biyu da su ka ...
‘yan siyasa ne kawai suke amfani da irin wadannan kalamai domin ingiza mutane da tada zaune tsaye a kasa Najeriya.