Dalilin da ya sa CAN ta ce akwai sauran rina a kaba, duk da ceto daliban makarantar Neja
“Muna kira ga kowa da kowa da ya kwantar da hankalinsa. Ubangiji zai sa hannu wajen kuɓutar ɗaliban da kare ...
“Muna kira ga kowa da kowa da ya kwantar da hankalinsa. Ubangiji zai sa hannu wajen kuɓutar ɗaliban da kare ...
Ya ce har yanzu ana tattara adadin daliban da aka sace yayin da jami’an tsaro ke ci gaba da tantance ...
Idan ba a manta ba a ranar 18 ga Disemban 2023 fadar Vatican ta amince da auren jinsi daya.
Paparoma ya yi tur da Allah--wadai da wadanda suka banka wa Alqur'ani wuta a Stockholm, babban birnin Sweden
'Yan bindigan sun yi garkuwa da Uboh ranar Lahadi a cikin gidan sa dake cikin haeavar cocin da misalin karfe ...
Tubulan da aka gina Najeriya sai rugujewa su ke yi, abin takaici ana ji ana gani, amma an kasa hana ...
Sakataren Hedikwatar Katolika ta Kasa, Zacharia Sanjumi ya yi kira a ci gaba da addua’a ubangiji ya kubutar da shi ...
Shekwolo dai Babban Rabaran ne, kuma sanarwar ta ce an sace shi jiya Litinin wajen karfe 8 na safe.
Yawancin wadanda suka yi zanga-zangar ‘yan darikar Katolika da Baptist ne da kuma wasu dariku daban-daban.
Mathew Ndagoso, wanda shi ne kakakin su, shi ne ya bayyana hakan a wani taron kwana biyu da su ka ...