Buhari, Tambuwal, Dogara sun aika da ta’aziyyar su masarautar Katagum
Sarki Muhammadu Kabir ya rasu ranar Asabar, a garin Azare, hedikwatar masarautar sa.
Sarki Muhammadu Kabir ya rasu ranar Asabar, a garin Azare, hedikwatar masarautar sa.
wannan karon jihar za ta yi wa yara miliyan 1.7 masu watanin 59 zuwa shekaru 9 alluran rigakafin cutar.
Gwamnan kuma ya yi godiya ga sarkin Katagum da nuna farincikinsa akan wannan karramawa da masarutar tayi masa.