Zan hukunta duk wanda aka samu da hannu a rikicin Kasuwar Magani – El-Rufai
Zan hukunta duk wanda aka samu da hannu a rikicin Kasuwar Magani
Zan hukunta duk wanda aka samu da hannu a rikicin Kasuwar Magani
A yau Alhamis ne gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da janye dokar hana walwala a garin Kachia.
Ya ce za a hukunta dukkan masu hannu a cikin barkewar rikicin.
An saka dokar hana walwala a garin Kasuwar Magani dake Kaduna
Za a dawo da masu yi wa kasa hidima karamar hukumar idan ta gamsu da yanayin tsaro a yankin.
Za a yi shari'ar ne a kotun dake Titin Daura.
Muna yabawa Uba Sani da irin wannan karo da yayi mana.
Ina mai tabbatar muku cewa wasu matasa sun bankawa shaguna da dama wuta.