Daliban jami’ar jihar Kaduna KASU sun gudanar da zanga-zanga
Daliban sun dauki tsawon awoyi uku suna zanga-zangar da ya jawo kusan rufe titin Tafawa Balewa da ke cikin Kaduna.
Daliban sun dauki tsawon awoyi uku suna zanga-zangar da ya jawo kusan rufe titin Tafawa Balewa da ke cikin Kaduna.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya amince da nadin Mohammed Tanko a matsayin sabon shugaban Jam'ian jihar Kaduna wato, KASU. ...