Bayan rantsuwa da El-Rufai yayi na koran malaman jami’ar Kaduna da suka shiga yajin aiki, dalibai sun dawo karatu
Rahotanni da suka iske PREMIUM TIMES Hausa sun nuna yadda dalibai suka yi tururuwa zuwa jami'ar domin cigaba da karatu.
Rahotanni da suka iske PREMIUM TIMES Hausa sun nuna yadda dalibai suka yi tururuwa zuwa jami'ar domin cigaba da karatu.
Adamu Bargo da ya sanar da haka wa manema labarai ranar Laraba a garin Kaduna ya ce daliban sun yi ...
Gwamnan jihar Kaduna ya tabbatar wa tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II shugabancin jami'ar Kaduna a matsayin uban jami'ar.
A hira da yayi da gidajen radiyo dake jihar Kaduna, gwamna El-Rufai ya ce gwamnatin sa bata kori kowa daga ...
Gwamnati ta yi kira ga daliban su nemi koda bashin yin karatu domin su yi karatu ko kuma tallafin karatu ...
Daliban jami'ar jihar Kaduna sun bayyana cewa ba za su amince da karin kudin makaranta da gwamnatin jihar Kaduna ta ...
Daga nan mataimakin shugaban jami’ar Yohanna Tella yace bana jami’ar ta dauki sabbin dalibai 4,650 inda 700 daga cikin su ...
Kakakin Jami'ar Adamu Bargo ne ya sanar wa Kamfanin Dillancin Labarai wannan ci gaba da jami'ar ta samu.
Sauran dalilan sun hada da...
Daliban sun dauki tsawon awoyi uku suna zanga-zangar da ya jawo kusan rufe titin Tafawa Balewa da ke cikin Kaduna.