Muna cikin halin ha-u-la-i a zaman da muke yi a sansanonin ‘yan gudun Hijira
Halin rayuwar da ‘yan gudun hijira a sansanonin ke fama da shi yasa dole ko ka ki Allah ka tausaya ...
Halin rayuwar da ‘yan gudun hijira a sansanonin ke fama da shi yasa dole ko ka ki Allah ka tausaya ...
shugaban kasa Muhammadu Buhari na sane da wannan ziyara da za su kai, kuma ya karfafa su.
Shiko Farfesa Ango Abdullahi, shugaban kungiyar Dattawan Arewa cewa ya yi abin da matasan fadi ya yi daidai kuma yana ...
Ya ce Kungiyar dattawan Arewa na tare da matasan kuma za su basu duk irin goyon bayan da ya kamata ...
"Ba za mu rike hannu mu yi tsaye mu kyale wasu tsageru su haddasa mana mummunar fitina ba,"
Bayan haka gwamnan jihar Borno ya kuma nuna godiyar sa wa gidauniyar VSF saboda irin hidimomin da take yi a ...
Irabo yace sun danka mutanen ga gwamnatin jihar Borno
Cikin mutane 3,800 da aka tabbatar suna dauke da cutar an samu yara kanana 70 da su ma suna dauke ...
Saraki yace ya so ace yana da wannan iko.
"Menene yasa siyasa ke mai da wadansun mahaukata ne, mutum ya zamanto ba shi da tunani kwata-kwata.