Shettima ya nemi afuwar Osinbajo da Lawan bisa kalaman da yayi akan su wajen kwarzanta Tinubu
Sai dai kuma Shettima ya roki afuwar mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da shugaban majalisar Dattawa Ahmed Lawan.
Sai dai kuma Shettima ya roki afuwar mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da shugaban majalisar Dattawa Ahmed Lawan.
Inda ake maganan giwa, ba wurin wasan kiyashi ko tana bane, Tinubu giwa ne, sauran ko duk kiyashi ne, murƙushe ...
Shettima ya ce amincewa da Lawan da Jihar Barno ta yi ba ya na nufin sun raba hanya da Ndume ...
Zan koma Gamboru Ngala ko da Boko Haram za su kashe ni
Harin Boko Haram ba zai sare mana guiwa ba
Masallacin na da dakunan karatu na darussan addinin,ruwan fanfo, janareto da sauran su.
Shettima ya bayyana haka ne a wajen taron kaddamar da Kamfen din Jam'iyyar APC da aka yia agarin Maiduguri.
Gwamna Shettima ya barke da kuka yayin ganawa da Buhari
Shettima ya ce surutai ne kawai Jonathan ya tsatssaro amma ba gaskiya ba.
Ya ce wannan lamarin kuwa bai yi wa wasu ‘yan-siyasar-Abuja ‘yan asalin jihar dadi ba.