Gwamnonin Arewa sun yi nasarar tilasta Tinubu janye kudirorin sauya fasalin haraji da ya aika majalisar kasa
Taron NEC din wanda mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya jagoranta ranar Alhamis ta amince da janye wadannan Kudirori.
Taron NEC din wanda mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya jagoranta ranar Alhamis ta amince da janye wadannan Kudirori.
Motsepe ya ci gaba da nuna jin dadinsa ga Najeriya, inda ya ce, “Idan ba ka je Legas ba, ba ...
Lallai gwammati ba za ta yi kasa a guiwa ba sai mun ga bayan wadannan mutane da ba su kaunar ...
Ya ce idan aka gyara titinan, 'yan Najeriya za su ci moriyar titinan, ba sai 'yan yankin Arewa maso Gabas ...
Haka Shettima ya bayyana cikin barkwanci da zolaya kan rashin nasarar da Kotun Ɗaukaka Ƙararrakin Zaɓen Shugaban Ƙasa ta bai ...
"Amma dai ni ina da yaƙinin cewa tawagar ku na da basirar za ku cimma muradun inganta tattalin arzikin Najeriya.
Yawancin matsalolin dai sun faru ne sanadiyyar rashi ko ƙarancin masu zuba jari a Najeriya
Bayan haka kuma an naɗa kwamiti domin ganawa da kungiyoyin Kwadago domin a tattauna da su.
Shettima tare da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, su ka kai ziyarar rasuwar Abubakar Galadanci.
Kafin ya fara bayani sai da ya yi rantsuwar kaffara da Kwansitushin, a matsayin babban mai bayar da shaida na ...