Zulum ya doke ministan Buhari da ‘yan takara 9 a zaben Barno
Ministan Makamashi da Ayyuka, Mustapha Shehuri da sauran 'yan takaran sun sha kayin gaske a zaben.